Hanyoyin Downloading Video A YouTube






Fatan Kuna Lafiya
Kwanaki Na yi Rubutu kan Yadda Ake Downloading kowani irin video a YouTube.
   Saqonni sun shigo da yawa na Godiya da kuma fatan Alkhairi. Amma wasu sunce wannan Hanyar ta danyi tsawo. Wato akwai Long process. To ba damuwa yau zan Gabatar muku Da sabon hanya Domin Downloading YouTube videos a saukake.
    Wasu sun san wannan hanyar Amma wasu ba su sani ba. To ga wayanda ba su sani ba Akwai wasu Applications da suke downloading YouTube videos cikin sauki Kamar su vidmate, Tube mate dadai sauran su, wadannan Apps din ba'a samun su A Play store. Domin Duk wani Application da yake Downloading A YouTube to Google Play Store ba su barin wadannan Apps din. 
Ga Apps din a qasa sai ku zabi wanda zai muku kuyi Downloading.

1. GetTube






2. Instube




3. Keepvid




4. Newpipe




5. Snaptube



Download


6. TubeMate



Download


7. Videoder



Download 



8. Vidmate

9. YT3






Download 
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment