Yadda Ake Sauke Video ko Hoto A instagram

Wani lokaci mu kan ga video ko kuma hoto a instagram da ya birgemu muke so mu saukar da shi zuwa wayarmu amma instagram ba su ba da damar haka.
     Amma duk da haka akwai Applications da yawa da kuma websites da yawa da suke bada daman downloading instagram videos ko kuma hotuna .
Ga ɗaya daga cikin Apps da suke bada damar downloading a instagram
Da video Downloader zaku iya downloading instagram videos da kuma pictures. Abunda zakuyi shine ku shiga instagram na ku ku je dai dai kan videon ko hoton da ya muku ku duba saman wannan video ko hoto zakuga wasu dot guda uku kamar options kenan idan kuka danna zaiyi displaying options sai ku duba inda aka rubuta copy Link sai ku danna kai.

  Shikenan kun gama da wannan sai ku shiga Video Downloader idan kuka shiga zakuga paste wato ku pasting link da kuka kope dazu
Idan kuka pasting sai ku danna check URL wato ya duba cewa link dai dai ko ba daidai bane
 Idan dai dai ne Zakuga ya fara loading sannan kuma ya fara downloading kamar yadda yake a qasa 

wani lokaci ya na generating link da kuka kope wato xai fara loading 0%-100% da kan sa ba tare da kun danna komai ba. 

Fatan xaku iya downloading a instagram.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment