Free Browsing akan Layin Airtel
Elguduwis Tech ne ke muku maraba da isowa
Fatan kuna Lafiya
A kwanan baya Na yi posting na Mtn free browsing, da yawa an Amfana daga bisani MTN suka rufe port da muke Amfani da shi. Amma duk da haka an Amfana sosai.
A yau zan nuna muku yadda ake free browsing amma wannan karon a Airtel.
Sai dai wannan hanyar Na free browsing ne kadai bai ci ka supporting Downloading ba.
Ma'ana zaku iya browsing amma banda downloading. Sai dai wani Lokaci yana downloading Abunda bai wuce 2-5MB ba.

Yana supporting dukka website
Sa'annan wannan ba kamar free browsing na Mtn yake ba. Shi daban yake domin ta cikin Application din ake browsing din. Idan ka fita a ciki to ba zai yi aiki ba.
Ga yanda akeyi
Da fari ya zama kuna da standard Network na Airtel 3G/4G yana supporting 2G network sai dai ba zai bada abinda ake so ba.
Na biyu ya xama akwai Kamar 2MB a Layin ku (a karon farko Kawai)
Na biyu kuyi downloading Na Opera mini handler (Ta Nan).
Kuyi installing na shi.
Idan kuka bude zai nuna muku
Child Protection
Sai ku rubuta www.nextwap.net kamar yadda ya ke a qasa sai ku danna save
A qasa zakuga Wani waje an rubuta No proxy sai ku danna kai zai nuna muku options sai ku danna real Proxy
Sai kuyi scrolling qasa zakuga proxy server sai ku danna kai ku rubuta mini5-7.opera-mini.net/
Kamar yadda yake a qasa
A qasa zakuga child protection zakuga box a farkon empty yake sai kuyi ticking na shi kamar yadda ya ke a qasa
Shikenan sai ku danna save kamar yadda yake a qasa
Zai fara installing opera mini idan ya gama a gefe zakuga accept
sai ku danna kan accept
Shikenan kun gama saura mu jarraba mu gani
yanzu xanyi searching Elguduwis a Google.
Na bashi Go
Congratulations free browsing naku ya saitu
Duk lokacin da kuka shiga cikin operamini handler sai kuyi scrolling qasa wajen save amma idan kuna so da kun shiga ya nuna muku browsern ku sai ku Duba Sama zakuga show on start xakuga wani box anyi ticking sai ku cire ticking din kamar yadda yake a qasa
Idan An samu damuwa kuna iya yin comment a qasa
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Main Page

Comments