Yadda zakuyi transfer Na data(MB) A Layin MTN naku

Da fari kuna bukatar Kuyi register, ta hanyar dialing wannan code din *131*2*1# ko kuma Ku tura "REG" zuwa 131 ta hanyar message. Idan kuka tura za su aiko da default ko system code, to abunda zakuyi shine sai ku canza default pin din sai kusa naku wanda zaku iya tunawa.
   sai Ku Danna *131*2*5#  ko kuma ku tura OLD PIN NEW PIN NEW PIN zuwa 131.
    Misali:- default pin din shine 0000 wato OLD PIN naku kenan  to sai ku tura 0000 2999 2999 zuwa 131 wato kun canza default pin dinku wato daga 0000 zuwa 2999 wato yanzu 2999 shine pin naka kenan.
 Saboda haka idan kuka gama da wannan saura kuma zabar nombobin da ake so ayiwa transfer ta hanyar dialing wannan code din *131*2*2# Ko kuma sai ayi text "Addto" zuwa 131.
   Kuna gama registan nombobin da kuke so Ku ma transfer (Adadi: nombobin waya biyar kachal)  shikenan yanzu saura turawa ya rage sai Ku dialing *131*2*3# sai ku zabi nombar da kuke so tare da adadin MB da ake so a tura.


Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment