Yadda zaku canza IMEI na wayarku ba tare da wata Application ko any rooting ba



Da fari sai ku danna                              *#*#83781#*#*

  •  kana gama danna Lambobin zai nuno maka "Enginer mode Mtk" Sai kayi qasa zakaga wurin da aka rubuta Set Imei sai ka shiga. Sai ka chanja imei din da kake buqatar chanja wa daga cikin sim 1 ko sim2. Sai kayi Reboot na wayar. Bayan kayi Reeboot na wayar sai ka danna *#06# domin ganin sabon ''IMEI" dinka da ka saka.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment