(Airtel Users) 2GB akan naira 200 kachal (Airtel)

Idan kanason ka samu 2GB a Layin ka na Airtel kan naira 200,

Abun dazakayi shine kayi recharging account dinka da naira 200 sai ka dialing Wannan code din *482*1# shikenan ka samu 2GB, Har tsawon kwana goma(10).

Sai dai a kan service 2G kawai yake aiki, idan network naka na 4G KO 3G ne to MB bazai yi aiki ba sai ka mayar dashi 2G
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment