(Airtel users) yadda zaku samu kyautar 5GB



Da farko kuyi Analyse na Wannan Imei din: 86114303292473 wato ku chanja guda uku ko biyar na karshe bayan kun chanja sai kuzo wajen message ku aika wannan imei din kamar haka:-
S86114303292473 zuwa 232

Bayan kun aika sakon zasu turo muku wani sako kamar haka:

Dear customer your phone is not invisionable

To karku damu kawai ku sake komawa wajen message ku aika sakon JOIN zuwa 141

Shikkenan da zarar sakon ya tafi zasu aiko muku sakon kun samu kyautar 5GB idan kuma  Sun aiko muku sako cewa:-

Dear custormer you can only smart sim ofer once

To wannan imei din da kayi analyse ba dede bane saika dinga jarrabawa har saika samu maikyau.

Shikenan.


click here to like our Facebook page
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment