YADDA ZAKAYI FREE CALL ZUWA GA DUKKAN NETWORKS A NIGERIA TA HANYAR AMFANI DA NANU APP




Wannan app ya bada damar kira kyauta a kowane lokaci kuma koda yaushe. Ana kira wannan app da suna Nanu. Nanuis wani app ne mai sauki kuma mai kyau da zai baka damar
yin free calls akan wayarka. Kuma baya bukatar wani network mai karfi , ba kamar Skype ko Viber bane, don wannan zaka iya aiki dashi akan 2G da congested networks. A dayan hannu kuma ,yana aiki a kowane wuri akan wayarka ba wai dole sai wuri mai 3G ba. Suna baka free minutes kullum domin kiran non nanu users and its extremely lite. Shin Wannan App Zan Iya Aiki Dashi Akan Kowace
Waya? A yanzu dai zaka iya aiki da wannan app din ne akan wayar Android kadai, amma nan bada
jimawa, sauran wayoyi za'a sakar masu nasu wanda zaiyi daidai da ita. A Ina Zan Sami Wannan App Din A Yanzu? Wannan application yana kan
development stage. Domin anyi released dinsa sati biyu da suka wuce a matsayin gwaji a kasuwa, wanda har mutane sama da million daya har sunyi download din app. Sannan sai suka cire app din daga PLAY STORE kamar yadda developer
suka bayyana sun cire sane domin suyi upgrade dinsa zuwa ga next version domin kara kayatar dashi. Don haka yanxu duk mai wayar Android kuma yana bukatar Wannan App na Nanu to sai yayi searching na a Play Store. Abinda nikeso ku sani game da wannan app shine even when your network is poor, you will still be able to make free calls. Misali kana da 10mb layinka, to zaka iya yin
kira na sama da 35min free calls to any line. Da Fatan zaku ji dadin wannan App
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment