Yadda zaka bude layin da aka Rufe Ko aka manta PUK




Bayanin mu a yau shine game da yanda zaku bude layikan wayarku da aka rufe.. Nasan da dama daga cikin sun jima suna neman hanyar da zasu bi su bude layikan wayar da suka rufe bisa kuskure, kokuma wadansu abokai suka I rufe masu sannan
ua kasance basu da katin layi wato (Sim Pack) sanin kanku ne cewa duk layin da aka rufe ya zama dole saida PUK za'a Iya bude shi. To idan har kana daya daga cikin wadanda wannan matsalar ta same su to in
shaa Allaah daga yau kukan ka ya qare.
Idan zaka bude layin wayar ka da aka rufe abin da ake buqata shine ka sami waya (handset) ka saka layin a cikin (amma idan da hali Nokia) kamar c1 c2 ko kuma dai duk wata Nokia da kasan cewa idan an saka layi rufaffe a cikin ta bata wucewa sai an saka puk kokuma an fitar da layin daga cikin ta. Idan ka sami wayar ka saka layinka sai ka
kunna ta saikuma ka kashe ta ka cire layin sai ka mayar da shi ka kuma sake kunnata idan ta nuno maka wajen da zaka saka PUK dinka sai ka saka wannan lambobin *22233421# saika danna Ok zai nuno maka wajen da zaka zabi sabon PUK sai ka rubuta sabon PUK dinka shikenan..
Ka chanja PUK na layin duk lokacin da irin haka ta sake faruwa da kai kawai kayi amfani da sabon PUK dinka wajen Buɗe layin ka..
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment