Yadda za kuyi maganin Mai damunku da flashing



Idan kanaso akwa shewa mutum kudin sa na waya in ya dameka da flashing to ga yanda zakayi ka danna **21*171 lamber wanda kakeso#. Idan kuma zaka bude shi ga yanda xakayi ##21#.

Shikenan da haka zaka sa akwashe masa kudinsa kab, sai dai don Allah kar Wani yayi Amfani da Wannan hanyar indai yasan mugunfa zaiyi don Allah aji tsoron Allah.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment