Yadda zaku yi blocking nomban mutum idan yadameku da calling

Akwai wasu mutane wanda basu sha'awar komai illa takurama yanuwansu, To idan har wani ya daneka da calling ga yadda za kayi blockng nashi a kowani irin waya abunda zakayi shine kawai ka danna *35*0000*lamba#. Shikenan kayi blocking nombarsa kenan

 Ga kuma yanda zaka bude *35*0000# idan ka huce
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment