Yadda zaka cire friend da baka so A Facebook




Idan kana so ka cire friend a Facebook ko goge shi, to ka bimu a hankali Kaga yadda za kayi:-

Na farko sai ka login cikin Facebook naka, idan kana Amfani da "Facebook Lite" ne to ga yadda za kayi, bayan kayi login, ya kawo ka homepage na Facebook sai ka tafi options, idan Kaje sai ka danna kan friends naak kamar haka:-

Idan ka danna kan friends naka zai kawo maka dukka lists na Facebook friends naka, sai ka danna kan friend da Kake so kayi removing nashi idan ka danna kan friend din, zai kawo ka Wani waje kamar haka:-

 Sai ka danna kan friends, idan ka danna kan friend din zai nuna maka Wani waje kamar haka:-

Sai ka danna kan unfriend, kana danna kan unfriend zai nuna maka "ka yadda ka cire shi" sai ka danna yes


Shikenan da haka ka cire shi kenan 

Yanxu zai nuna maka cewa yanxu Ku ba abokai bane



Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka https://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment