Yadda zaku yi free browsing da layin MTN

Ina muku fatan Alkhairi

nasan wasu zasu dauka sharata kawai ake idan suka ga Free browsing,  sai dai ance da rashin tayi ake bar arha, ku jarraba wannan hanyar da zanyi bayani domin ganin yadda zaku yi free browsing a mtn, ba tare da dogon bayani ba
da fari kuna bukatar
1. KPNTunnel revolution.apk
zaku iya shiga nan domin downloading
https://www.mediafire.com/download/5z45am1nqr7rm5q
2. KPN MTN Free.ktr
shiga nan domin downloading sai dai wannan config din zaiyi expire ran 28 ga wannan watan. Amma za mu saka update one din kafin expire ko bayan expire

Ku shiga nan domin samun sabbin config

https://www.mediafire.com/download/1n7c5yvn8bpnp8k
bayan kunyi downloading na wannan sai kuyi installing na KPNTunnel revolution.apk idan ya shiga sai ku bude shi, idan kuka bude sai ku duba saman application din a gefen dama akwai wasu option
sai ku danna na tsakiyan

idan kuka danna kai zai nuna muku SSH Tunnel zaku ganshi off ne sai kuyi on nashi
bayan kunyi on nashi sai ku yi back, sai ku sake duba saman zakuga alamar dot uku : sai ku danna kai
idan kuka danna zai nuna muku Config Option> sai ku danna kai idan kuka danna zai nuna muku import daexport sai ku danna kan import
idan kuka danna zai kaiku memory na wayarku sai ku shiga foldan da kukayi downloading na KPN MTN 2in1 free.ktr dazu, idan kun shiga foldan zaku ganshi sai ku danna kanshi
kuna danna kanshi zai dawo dawo ku fuskan application din sai ku danna start, idan kuka danna sai ku dan jira shi zai nuna muku alamar key a sama
congratulation yanzu sai kuyi downloading free abunku 
zaku iya ganin video anan


idan an samu matsala ko aikin ta yi wu ina sauraron comment.



Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment