Hanyoyin seta free Browsing a MTN

Kamar Dai kullum ina mai muku fatan Alkhairi, A wannan post na tattaro hanyoyi biyu da za'abi domin hada free browsing a Mtn
Hanya ta Farko
Hanya ta Biyu
Na tattaro dukkan Configuration file guda uku-uku ga kowani hanya.
Amma ina bada shawara kafin kuyi downloading sabon config din ku goge tsohon sai kuyi downloading sabo.

Da fari ga hanyar farko
Ta hanyar Amfani da Http

Injector(Amma wannan na aiki ne ga wayan da ba'ayi Rooting ba).

1.Http Injector Apk

Farko kuyi downloading na Http injector da kuma datan shi, a kasa akwai inda zaku downloading na Application din da kuma datan shi. 

◻️Http injector.apk ta wannan link:-
https://www.mediafire.com/download/d7ha7je3apdp2or

Bayan kunyi downloading nashi sai ku dauko datan a kasan nan, na tattaro configuration guda uku sai ku yi downloading ko wanne daga ciki, waɗan nan datan Zasu yi expire ran 06 ga watan October nan, amma zan kawo sabo kafin yayi expire. Sai ku dawo domin samun sabon datan. 

http://elguduwistechnology.blogspot.com/p/sabbin-configuration-na-mtn-free.html

bayan kun gama downloading sai kuyi installing na http injector
idan kuka yi installing sai ku bude sai ku duba saman application din zakuga wasu dot uku kaman option sai ku danna shi   A wasu wayoyi kuma zakuga alamar paper ne sai ku danna shi

 kuna danna shi zai nuna muku Config input sai ku danna, shima idan kuka danna zai nuna muku wani fili sai ku danna import kuna dannawa zai kaiku memorin ku sai ku shiga foldan da kuka yi downloading na MTN 0.0k EHI New(1).ehi idan kun shiga sai ku danna kai, zai dawo daku fuskan application din sai ku danna start sai ku jira shi zai nuna muku wani key a sama, congratulations kun saita komai saura ku fara free browsing naku da downloading.



Hanya Ta Biyu Ta hanyar Amfani da KPNtunnel revolution


2. KPNTunnel revolution.apk
zaku iya shiga nan domin downloading
https://www.mediafire.com/download/5z45am1nqr7rm5q



Bayan kunyi downloading nashi sai ku dauko datan a kasan nan, na tattaro configuration guda uku sai ku yi downloading ko wanne daga ciki, waɗan nan datan Zasu yi expire ran 04 ga watan October nan, amma zan kawo sabo kafin yayi expire. Sai ku dawo domin samun sabon datan. 

http://elguduwistechnology.blogspot.com/p/sabbin-configuration-na-mtn-free.html


Sai kuyi installing na KPNTunnel idan ya shiga sai ku bude shi, idan kuka bude sai ku duba saman application din a gefen dama akwai wasu option
sai ku danna na tsakiyan


idan kuka danna kai zai nuna muku SSH Tunnel zaku ganshi off ne sai kuyi on nashi
bayan kunyi on nashi sai ku yi back, sai ku sake duba saman zakuga alamar dot uku sai ku danna kai
idan kuka danna zai nuna muku Config Option> sai ku danna kai idan kuka danna zai nuna muku import daexport sai ku danna kan import
idan kuka danna zai kaiku memory na wayarku sai ku shiga foldan da kukayi downloading na KPN-REV MTN 0.0k(1).ktr dazu, idan kun shiga foldan zaku ganshi sai ku danna kanshi
kuna danna kanshi zai dawo dawo ku fuskan application din sai ku danna start, idan kuka danna sai ku dan jira shi zai nuna muku alamar key a sama
congratulation yanzu sai kuyi downloading free abunku 
zaku iya ganin video anan



idan an samu matsala ko aikin ta yi wu ina sauraron comment.

Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

2 comments

  1. Nawa yayi aiki na gode sosai

    ReplyDelete
  2. Nima nawa yayi aiki Allah saka da Alkhairi Elguduwis

    ReplyDelete