Yadda zaku yi free browsing a Mtn da Http injector

Fatan kuna cikin koshin lafiya, a rubutun da nayi kwanan baya na free browsing a mtn, nasan wasu nata morewa, to ayau na sake zuwa da wata hanya na yin browsing kyauta,( domin ance gida biyu maganin gobara) sai dai idan kunyi rooting na wayanku to wannan ba na ku bane, amma idan baku yi rooting na wayarku ba to muje zuwa.

Farko kuyi downloading na Http injector da kuma datan shi, a kasa akwai inda zaku downloading na Application din da kuka datan shi. 

◻️Http injector.apk ta wannan link:-
https://www.mediafire.com/download/d7ha7je3apdp2or
Bayan kunyi downloading nashi sai ku dauko datan a kasan nan, sai dai wannan datan Zaiyi expire ran 28 ga watan September nan, amma zan kawo sabo kafin yayi expire. Sai ku dawo domin samun sabon datan. 

◻️Mtn free browsing data.ehi, shima kuyi downloading nashi ta wannan link:-https://www.mediafire.com/download/mq9bkmv890jnyh4
bayan kun gama downloading sai kuyi installing na http injector

Ku shiga nan domin samun sabbin config

idan kuka yi installing sai ku bude sai ku duba saman application din zakuga wasu dot uku kaman option sai ku danna shi 

 kuna danna shi zai nuna muku Config input sai ku danna, shima idan kuka danna zai nuna muku wani fili sai ku danna import kuna dannawa zai kaiku memorin ku sai ku shiga foldan da kuka yi downloading na Mtn free browsing data.ehi idan kun shiga sai ku danna kai, zai dawo daku fuskan application din sai ku danna start sai ku jira shi zai nuna muku wani key a sama, congratulations kun saita komai saura ku fara free browsing naku da downloading.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment