websites da zakuyi sharing manya fayal (online)
a yau ina son inyi posting ne akan wasu website da suke zaku bada daman daura manyan fayal domin sharing.
1. Google Drive
Google drive waje ne da yake bada daman daura manya fayal da za ku ajiye sannan kuma idan kuna so zakuyi sharing da wasu, google drive na bada free space ne ga masu Gmail account. http://google.com/drive
2. Media fire
Media fire itama tana bada daman ajiye file manya da kanana, kuma suna da security me kyau ta yadda zaku protecting fayal naku. media fire suna bada har kimanin 50GB storage ta hanyar registration ta application nasu na mediafire ko ta website nasu www.mediafire.com
3. We Transfer
wannan shima yana daga cikin website da suke bada free space har kimanin 20GB, wannan yana daga cikin website da na tabab amfani da ita kuma a gaskiya suna da saukin amfani. zaku iya registration ta website na su domin samun naku free space
www.wetransfer.com
4. High Tail
Suma wannan suna bada daman ku ajiye fayal naku kuma za ku iya tura ma wasu ku hanzarta yin register a website nasu http://hightail.com
5. TransferBigFiles
Kamar yadda kuka ga sunan site din idan kuka yo register sukan baku space har kimanin 20GB sai ku shiga website nasu kuyi register.
Http://transferbigfiles.com
6. DropSend
Ita ma wannan wajen uploading manyan fayal ne, sai dai su suna bada 4GB space. Saboda haka kuyi registan ku a website dinsu domin ajiye manyan fayal naku. http://dropsend.com
7.MailBigFile
8 Box
Kuyi register a website nasu domin tura manyal fayal http://box.com
9.Egnyte
Ga website nasu nan zaku iya registering domin sharing fayal naku
http://egnyte.com
10. Onehub
Wannan shima yana daga cikin masu bada free space sai kuyi register ta http://onehub.com
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin
Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka
http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Comments