(Spark vpn) yadda zaku hada MTN free browsing da spark vpn

Acikin wannan rubutu zan nuna muku yadda zaku yi Free browsing a MTN ta hanyar amfani da Spark vpn

Da fari kuna bukatar ku yi downloading na:
1. Spark Vpn saiku shiga link nan kuyi downloading
http://mediafire.com/download/6geiehh9d6c4qlg
2. Ku shiga link nan domin downloading configuration file din.
http://elguduwistechnology.blogspot.com/p/sabbin-configuration-na-mtn-free.html

         Bayan kun dauko wannan Abubuwa guda biyu, abunda zakuyi shine sai kuyi installing na Application din wato Spark VPN.Apk bayan kunyi insatalling nashi, sai ku bude shi, idan kuka bude sai ku duba saman app din zakuga wani rubutu kamar haka TWEAKS sai kuddan kan tweaks din


idan kuka danna kan tweaks din zai nuna muku kan wayarku wato memory na wayarku ko kuma kwakwalwar wayar sai ku shiga foldan da kuka yi downloading na Configuratipn file din (idan kuna amfani da Opera Mini ko Chrome sai ku duba foldan ku na Download idan kuma da UC Browser ne sai ku shiga folda mai suna UC Downloads) kuna shiga zaku ga file din da kuka yi downloading din

     sai ku danna kan Configuration file din, kuna dannawa za kuga ya dawo daku farko sai dai wannan karo da wani rubutu a agaba. ku duba gefen rubutun ta Kasa zakuga wani BOX kamar haka sai ku danna wajen BOX din:
(Amma da fari ku bude datarku tukunna na mtn kafin ku danna wajen box din)

        shikenan zaku ga ya fara nuna wasu rubutu to kawai ku barshi yayi tayi, idan ya gama, idan kuna so ku gane ya gama zai nuna muku wani dan alama a sama kamar mabudi(Key) a sama

za ku iya ganin video na aydda zaku saita cikin sauki

ku kasance da Elguduwis
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment