eProxy Sabon hanyar free Browsing a MTN


Fatan Alkhairi gareku, yau ma ina son in nuna muku wata sabuwar hanyar hada free browsing da mtn, nasan free browsing ba sabuwar abu bane ba tare da dogon bayani ba, bari in fara

Da fari kuyi downloading eProxy apk ta wannan link:
1. Proxy.apk
https://www.mediafire.com/download/0il3kjlsl1t5o1g

sai kuyi downloading config file din ta wannan link
http://elguduwistechnology.blogspot.com/p/sabbin-configuration-na-mtn-free.html

    bayan kun gama downloading sai kuyi installing eProxy apk bayan kun gama installing nashi sai ku bude ciki idan kun bude ciki a kasan apk din zakuga wani alamar paper da dan plus a ciki sai ku danna kai

 bayan kun danna zai kai ku cikin memory n a wayarku, sai ku shiga foldan da kuka yi downloading na config file din idan kuka ga file din sai ku danna kai, zai dawo daku homepage na apk din. sai ku danna kan start sai ku dan jira zai nuna muku wani key a sama.

shikenan kun gama hada free browsing naku a MTN sai ku fara free browsing da downloading free a MTN 
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment