Hanyoyin Amfani da Datan Mpulse a kowani apps da web


Fatan kuna lafiya a ayau ina so in nuna muku wata sabuwar hanyar da zaku yi amfani da datan ku na mpulse domin shiga dukkan website dakuma apps ta Hanyoyi uku Amma da fari kuna bukatar

◻️Android phone
◻️Sim na MTN mai tsarin mpulse
Idan ba'a tsarin mtn mpulse kake ba to ga yadda za'a shiga tsarin *344*1# 
don sayan data kuma saiku danna *344*2# idan ya shiga sai kuyi reply da 1, sai ku zabi wadda zaku saya
Amma da fari ya zama datanku a bude
1. Hanya Ta Farko:-ta hanyar amfani da HTTP injector.apk
Da Html injector  zaku iya amfani da datan ku na mtn mpulse ku shiga dukkan website da kuma apps naku a wayarku na Android.
Ga yadda zaku yi:
Farko kuyi downloading na
◻️Http injector.apk ta wannan link:-
https://www.mediafire.com/download/d7ha7je3apdp2or
◻️Mtn pulse.ehi, shima kuyi downloading nashi ta wannan link:-http://elguduwistechnology.blogspot.com/p/mtn-mpu.html
bayan kun gama downloading sai kuyi installing na http injector
idan kuka yi installing sai ku bude sai ku duba saman application din zakuga wasu dot uku kaman option sai ku danna shi

 kuna danna shi zai nuna muku Config sai ku danna, shima idan kuka danna zai nuna muku wani fili sai ku danna import kuna dannawa zai kaiku memorin ku sai ku shiga foldan da kuka yi downloading na Mtn pulse.ehi idan kun shiga sai ku danna kai, zai dawo daku fuskan application din sai ku danna start sai ku jira shi zai nuna muku wani key a sama, congratulations kun saita komai saura ku fara browsing naku da downloading.

                        1. Hanya Ta Biyu:-ta hanyar amfani da KPNTunnel revolution.apk
◻️1. KPNTunnel Revolution.apk
https://www.mediafire.com/download/5z45am1nqr7rm5q
bayan kunyi downloading sai ku bude kpnTunnel app din idan kuka bude sai ku duba saman application din a gefen dama akwai wasu option
sai ku danna na tsakiyan


idan kuka danna kai zai nuna muku SSH Tunnel zaku ganshi off ne sai kuyi on nashi
bayan kunyi on nashi sai ku yi back, sai ku sake duba saman zakuga alamar dot uku sai ku danna kai
idan kuka danna zai nuna muku Config Option> sai ku danna kai idan kuka danna zai nuna muku import da export sai ku danna kan import
idan kuka danna zai kaiku memory na wayarku sai ku shiga foldan da kukayi downloading na MTN Mpulse file for KPN.ktr dazu, idan kun shiga foldan zaku ganshi sai ku danna kanshi
kuna danna kanshi zai dawo dawo ku fuskan application din sai ku danna start, idan kuka danna sai ku dan jira shi zai nuna muku alamar key a sama
congratulations kun saita komai saura ku fara browsing naku da downloading.

                        1. Hanya Ta Uku:-ta hanyar amfani da Spark VPN.apk:
◻️1. Spark VPN.Apk
http://mediafire.com/download/6geiehh9d6c4qlg
◻️2. Mpulse LTB.srv
http://www.elguduwistech.tk/p/mtn-mpulse-spark-vpn-configurations.html

Bayan kun dauko wannan Abubuwa guda biyu, abunda zakuyi shine sai kuyi intalling na Application din wato Spark VPN.Apk bayan kunyi insatalling nashi, sai ku bude shi, idan kuka bude sai ku duba saman app din zakuga wani rubutu kamar haka Tweaks sai kuddan kan tweaks din  kamar haka

idan kuka danna kan tweaks din zai nuna muku kan wayarku wato memory na wayarku ko kuma kwakwalwar wayar sai ku shiga foldan da kuka yi downloading na configuration file din(idan kuna amfani da Opera Mini ko Chrome sai ku duba foldan ku na Download idan kuma da UC Browser ne sai ku shiga folda mai suna UC Downloads) kuna shiga zaku ganshi ya bayyana kamar haka:

sai ku danna kan File din, kuna dannawa za kuga ya dawo daku farko sai dai wannan karo da wani rubutu  a agaba. ku duba gefen rubutun ta Kasa zakuga wani BOX kamar haka sai ku danna wajen BOX din:
(Amma da fari ku bude datarku tukunna na mtn kafin ku danna wajen box din)

shikenan zaku ga ya fara nuna wasu rubutu to kawai ku barshi yayi tayi, idan ya gama, idan kuna so ku gane ya gama zai nuna muku wani dan alama a sama kamar mabudi(Key) a sama 

To shikenan komai ya kammala kenan sai kuyi minimizing nashi ku shiga dukkan website da kuma Apps da kuke so.

idan da wata matsala zaku iya yin comment a qasan wannan rubutu
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment