Sauko da Application nawa zuwa wayarku


Ina muku fatan Alkhairi, fatan kuna cikin koshin lafiya.
Bawani posting zanyi ba, kamar yadda kuka gani a rubuce "sauko da application nawa zuwa wayarku". Wata manhaja ce da nayi kuma na tabbatar cewa zai amfane mu dukkan mu domin fahimtar ilimin kimiyyah a saukake.
A cikin wannan Manhaja wato Application din, a kunshe take da rubuce-rubuce na wannan site, ba tare da kunyi Amfani da Internet wajen karantawa ba.
Ku hanzarta downloading na Wannan Application mai suna
"Ilimin kimiyyah Littafi na daya"
Kyauta domin ku karanta kuma ku Amfana da shi.......
                                           
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment