Yadda zaku Yi Amfani da datan mpulse domin shiga dukkan web da eProxy

Fatan Alkhairi gareku, yau ma ina son in nuna muku wata sabuwar hanyar da zaku Amfani da datan ku na mpulse domin shiga dukkan website.

Da fari kuyi downloading eProxy apk ta wannan link:
1. Proxy.apk
https://www.mediafire.com/download/0il3kjlsl1t5o1g

2. sai kuyi downloading config file din ta wannan link
http://www.elguduwistech.tk/p/blog-page.html
      

       Bayan kun gama downloading sai kuyi installing eProxy apk bayan kun gama installing nashi sai ku bude ciki idan kun bude ciki a kasan apk din zakuga wani alamar paper da dan plus a ciki sai ku danna kai



 bayan kun danna zai kai ku cikin memory n a wayarku, sai ku shiga foldan da kuka yi downloading na config file din idan kuka ga file din sai ku danna kai, zai dawo daku homepage na apk din. sai ku danna kan start sai ku dan jira zai nuna muku wani key a sama.
shikenan.................
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment