(Airtel Users) 4.6GB Akan Naira dari Biyu N200, 23GB Akan Naira Dubu daya N1000

Barka da warhaka fatan kuna Lafiya.
Kamar yadda kuka gani a rubuce, ba sai na sake bayani ba, Sai dai ba dukkan layin Airtel ne suke more wannan Garabasar ba,  ba tare da Bata lokaci ba. Ga yadda zaku yi.....
Da fari ku dauki wayarku sai ku tura GET zuwa 141 Bayan kun tura zasu turo muku sako kamar haka...
Dear Customer, Congratulations You can now enjoy 100% DATA BONUS.............................

Idan an samu wannan sakon To Layin da aka tura wannan Saqon zai iya more wannan Garabasar
Abun da zakuyi shine sai ku sayo kati na N200 sai ku loda ta hanyar Amfani da *143*Nomban Recharge Card#
Shikenan sai ku duba data bonus naku ta hanyar *223# ko kuma *140# za ku ga datan ku 6.5GB (6500MB) .

To ga yanda zaku samu 23GB akan Naira Dubu daya shine sai ku sayo kati na N200 guda biyar sai ku yi ta sawa da *143*Nomban Recharge Card# idan ku ka gama sawa sai ku duba datan ku zakuga 23GB (23000) naku.

Ku Kasance da Elguduwis Technology.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

4 comments

  1. Wlh da gaske ne, na samu nawa Na gode Sosai Elguduwis Tech Hausa Allah muku Albarka. Kune Farko wlh muna Godiya Sosai. Lot of luv from kano

    ReplyDelete
  2. Wlh kamar a mafarki nima na samu Godiya dubu sau dubu
    �� Elguduwis Tech

    ReplyDelete