Yadda ake Saving Whatsapp Status


Fatan Alkhairi!
    
      Shin ka na cikin wanda idan sunga status na wani a WhatsApp ya birge ka kake tura saqo su turo ma? 
Toh Wannan wahala har yaushe? 
Me zai hana da kaga ni kawai ya shigo wayarka ba tare da wani wahala ba?
A yau so nake na nuna muku wannan hanyar sai ku biyo ni muje.
Hanyoyin dauko status a whatsapp suna da yawa Amma bari in yi magana akan wanda ya fi sauki kawai.

Da fari ku dauko wannan App
Mai suna Status Save To Gallery.Apk ta wannan link



Bayan kunyi downloading sai kuyi installing idan kun bude ciki zai nuna muku Dukkan status na Friends naku a wajen zakuga Symbol na Save sai kuyi saving.....
     Shikenan, kuma Wannan App baya aiki da data Wato internet
Fatan kunji dadin wannan post
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment