Yadda Ake Rooting Na Android

Kamar dai kullum Fatan Alkhairi a gareku.
A rubutun da nayi kwanan baya kadan na yi magana kan Amfanin Rooting da kuma rashin Amfanin sa. 

  Idan an karanta to a cigaba da karatu, idan kuma ba'a karanta ba sai a je a karanta ta nan  http://www.elguduwistech.tk/2018/10/menene-rooting-kuma-menene-amfani-da.html sannan a dawo a cigaba da karatu.
In kana so kayi rooting na wayarka to ga hanyar (Ga masu Android device version 5.0-1.0 kadai)
Idan wayarka ta wuce version 5 to wannan ba naka bane.
Ku shiga kuyi downloading na Kingo Root Apk ta nan
Bayan kun Gama downloading kuma kunyi installing sai ku bude a qasa zakuga One-click root sai ku danna Amma kafin nan ya zama wayarku akwai Internet connection kuma da akwai data ciki.
   Idan kun danna kan one-click Root zakuga ya fara reading daga 10% zai fara tafiya sai ku jira har sai ya kammala zuwa 100% idan ya nuna muku Successfully rooted Shikenan toh wayarku tayi rooting kenan..........
Fatan an Fahimta idan da wata damuwa kuna iya saukar da comment a qasan wannan post.....
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment