Yadda ake canja Suna Ko shekaru a facebook ba tare da An jira kwana 60 ba



Assalamu Alaikum
Barkanmu da war haka.
Kamar yadda kuka sani idan mutum ya canja Suna  ko shekarun haihuwa a facebook, to ba shi ba sake canjawa har sai bayan kwana sittin(60) wato wata biyu.
To wannan ya kare, zan nuna muku yadda zaku canja Suna Ko shekaru ba tare da jiran wannan lokaci ba.
Ga masu Son  canja Shekaru. Sai ku shiga nan
https://m.facebook.com/help/contact/233841356784195
Amma da fari ya zama cewa kunyi Login Facebook account naku ta www.facebook.com a cikin browsern da kuka saka Link da na bayar a sama.
Bayan kun shiga zai nuno muku  rana,  da kuma wata,  da kuma shekara, sai ku zabi dai dai shekarun da kuke bukata.  A qasan shi zakuga

Reason For this change
 Sai ku danna kan please select
Zakuga options da yawa sai ku zabi this is my real birthday
.
  sai ku danna send a kasa shikenan. Kun canza shekaru ba tare da jiran
kwana 60 ba
   Ga Kuma masu son canja Suna ba tare da jiran wannan lokaci ba. Di ga yanda zaku yi
Ku shiga wannan link
https://www.facebook.com/help/contact/245617802141709
Idan kuka shiga zakuga
First Name
Sai ku rubuta sunanku
 Middle Name
Shima sai ku saka
Last Name
Sai ku rubuta shima

Shima a qasa zakuga
Reason For This change

 sai ku danna kan pick one zai nuno muku options sai ku danna spelling mistake
A kasa zakuga your document
Sai choose files sai ku danna kan choose files, zai kai ku storage na wayarku sai ku zabi hoton ku guda daya sai ok,
Sai ku danna send, Shikenan Kunyi nasarar canja suna ba tare da jiran kwana 60 ba

Idan an samu wata matsala ku na iya yin comment a kasan nan 
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment