Sabuwar Hanyar Hada Free Browsing A MTN


Fatan kuna Lafiyah.
Nasan Free browsing ba sabon abu bane gareku. Sanin ku MTN sun dan dakatar da shi zuwa 50MB. To a yau zan nuna muku wata Sabuwar Hanyar sai dai Itama iya 350MB kawai take tsayawa ko wani rana.
Da farko sai kuyi Downloading Apk mai suna Tweakware ta links da suke Kasa, Duka App daya ne sai ku zabi ta inda zakuyi Downloading din.

Ko

Saiku Yi Downloading na Configuration file din a link na qasan nan
https://www.mediafire.com/download/9qtpyc1j07cwtrr
Bayan kunyi Downloading sai ku yi installing Tweakware, Bayan ya gama sai ku bude App din. 

Ku kalli hotuna da Videon dake qasa domin saitawa. 

Idan ya bude zakuga wani box An rubuta None a ciki. Sai ku danna kai 
 Bayan kun danna zai nuna muku options da yawa sai ku danna kan Import Tweak.
 Bayan kun danna ku duba sama zakuga setting sai ku danna. Kuna dannawa zai kaiku wani waje.

 Sai ku danna kan  import tweak kuna dannawa zai kaiku memoryn ku sai kuje kan Foldan da kuka yi Downloading na Config din sai ku danna kai,
 Bayan kun danna kai a kasa zakuga Ok sai ku danna kai.

Zai dawo daku Homepage na App din a qasa zakuga Connect sai ku danna, zakuga yana connecting, idan ya gama zakuga key 🔑 a sama Shikenan kun hada Free browsing naku,  idan kuma kuka ga yana ta connecting kuma ya nuna connection Timeout sai ku danna Cancel sai ku sake connecting nashi.
Shikenan kuma wannan baida expiring date. 

Ku kalli Videon dake qasan nan domin ganin yadda zaku saita

Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment