Yadda Ake Amfani Da Datan Mpulse Ba tare da Configurations files ba

Sannu da war haka

Ina baku Hakuri Na rashin posting da nake am A little busy amma zan dawo gareku cikin yan kwanakin nan.  Yau zan nuna muku masu Amfani Da Mpulse Sabuwar Hanyar Amfani da Mpulse Data ba tare da wani VPN APK ko Configurations ba, wannan hanya ce mai sauqi Kuma bata expire

Da farko kuyi Downloading Apk mai suna Samsung Max Zaku iya searching A play Store ko kuma kuyi Downloading Ta link da ke kasa

https://www.mediafire.com/download/4bk93akyokeasnn

Bayan kunyi Downloading Kuma kunyi Installing sai ku bude apk din ku danna Agree a qasa Sai ku sake danna start Zai kawo ku Homepage Na apk din ku duba Zaku ga Mobile Data Saving Da kuma Privacy Protection  sai ku yi Activating Nasu Duka, idan kuka danna Kan privacy Protection zai nuna yana reading sai ku barshi ya gama sai ku danna back zakuga Key 🔑 a sama  Shikenan kun gama sai ku fara Amfani da datanku.

Abin Lura:- Ya zama activated duka Kamar yadda yake a hoton dake kasan nan kuma ya zama Kuna da datan Mpulse din.


Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment