Yadda Zaku Yi Flashing wa kowani layi ba tare da Kudi ba(N0.00)


      Wani lokaci mutum yakan iya shiga matsala ko wata damuwa ko kuma yana so yayi kira ko flashing babu kudi a wayar sai ya rasa yadda zaiyi sai dai ya hakura ko ya karbi wayar wani yayi kiran dashi.  To a ayau ina son in nu na muku yadda zaku yi flashing ko wani layi  ba tare da ko sisi ba.
da fari wayarku ya zama babu kudi a ciki wato account naku ya zama N0.00 


Abunda zakuyi kawai shine  ku je wajen yinn kira a wayarku sai ku danna 
                                                 **Nombar waya
  



sai ku kira shikenan wanda kuka kira zai samu Missed Call naku


fatan kun karanta kuma kun Amfana
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment