(MTN USERS) Yadda zaku shiga Dukkan websites da Apps Da Datanku na MPulse



A rubutun da nayi kwanan baya kadan na Bononza (1.2GB) Akan Naira 150,Da Kuma  (350MB) Akan Naira 50 idan kuka lura wannan tsarin ba dukkan website yake shiga ba, sa'annan ba ya shigan Apps kaman Instagram, Facebook, Lite, opera mini da dai sauransu.
to acikin wannan rubutu zan nuna muku yadda zaku yi amfani da wannan data ya shidga muku dukkan website da apps da kuke so. domin yin hakan sai kuyi downloading na Spark VPN tare da configuration file din

kuna bukata ku yi downloading na:
1. Spark VPN sai kuyi downloading na apk ddin ta nan
http://mediafire.com/download/6geiehh9d6c4qlg
sai ku shiga nan domin downloading na configuration file din
http://www.elguduwistech.tk/p/mtn-mpulse-spark-vpn-configurations.html

(Amma kafin nan ya kamata ku sayi datan ku na Mpulse tukunna kuma ya zama Datan wayarku a kunne)
da wannan abu guda biyu zaku iya aiki da datanku da mpulse.

Bayan kun dauko wannan Abubuwa guda biyu, abunda zakuyi shine sai kuyi intalling na Application din wato Spark VPN.Apk bayan kunyi insatalling nashi, sai ku bude shi, idan kuka bude sai ku duba saman app din zakuga wani rubutu kamar haka Tweaks sai kuddan kan tweaks din  kamar haka


idan kuka danna kan tweaks din zai nuna muku kan wayarku wato memory na wayarku ko kuma kwakwalwar wayar sai ku shiga foldan da kuka yi downloading na configuration file din , (idan kuna amfani da Opera Mini ko Chrome sai ku duba foldan ku na Download idan kuma da UC Browser ne sai ku shiga folda mai suna UC Downloads) kuna shiga zaku ganshi ya bayyana kamar haka:


sai ku danna kan File din, kuna dannawa za kuga ya dawo daku farko sai dai wannan karo da wani rubutu  a agaba. ku duba gefen rubutun ta Kasa zakuga wani BOX kamar haka sai ku danna wajen BOX din:
(Amma da fari ku bude datarku tukunna na mtn kafin ku danna wajen box din)

shikenan zaku ga ya fara nuna wasu rubutu to kawai ku barshi yayi tayi, idan ya gama, idan kuna so ku gane ya gama zai nuna muku wani dan alama a sama kamar mabudi(Key) a sama


To shikenan komai ya kammala kenan sai kuyi minimizing nashi ku shiga dukkan website da kuma Apps da kuke so.

idan da wata matsala zaku iya yin comment a qasan wannan rubutu.

shin kayi liling shafin Elguduwis Tech a facebook shiga Nan domin liking page din 
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

1 comment