[MTN users] Bononza 350MB akan Naira 150, 100MB akan Naira 50


Kamar yadda kuka gani a Rubuce masu aiki da MTN kuna da yadda zaku samu 350B akan Naira 150 kuma 100MB akan Naira 50 domin sanin yadda zaku samu wannan bonus to ku biyomu Da farko ku dauki wayarku ku danna *344*1# domin shiga tsarin da zasu baku wannan Bonus idan kuka danna ya nuna muku kun shiga tsarin Mpulse Shikenan sai ku sake danna *344*2# idan kuka danna zai nuna muku buy data sai ku danna nomba 1 zakuga zabi guda biyu kamar haka
1.100MB weekly plan N50
2.350MB monthly plan N150

Shikenan sai ka zabi wadda kake so.
Like us on Facebook.
Thanks.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment