Yadda Ake subscribing Night Plan Na Major Services da muke dasu





Night kamar yadda muka sani yana Nufin dare ne, Plan kuma yana Nufin tsari, A saukakekken Harshe za mu iya cewa Night Plan Na nufin Tsarin Dare. Night plan wani tsari ne da yake Fara Aiki Tsakanin 12:00am Wato Sha biyu na dare Zuwa 5:00am Biyar Na Safe.  Dukkan Services Da muke dasu suna da wadannan tsari
A wannan Post zan koya mana yadda ake subscribing Night plan A Dukkan Services Na mu.

– 9mobile night plan: 9mobile (Etisalat) Suna Bada 1GB a dare kan N200 kachal Daga Karfe (12am-5am) Yadda Ake yi shine Ayi Dialing wannan code *229*3*11#.
– Glo night plan: Glo Sunada hanyoyi Na subscribing Night plan da yawa, Amma bari mu Duba wanda yafi sauki, Suma suna bada 1GB kan N200 Daga Karfe (12am-5am).  Ga Code Domin Subscribing *127*60#.
– Airtel night plan: Airtel night plan Shine Night plan da yafi kowani Night plan sauqi.  Domin Suna bada 500MB Kan N25 Da kuma 1.5GB kan N200 Daga karfe (12am-5am) Sai dai sai an koma tsarin Airteltrybe Tukunna,  Domin subscribing Ayi dialing wannan code *312#. 
– MTN Pulse Nightlife: Mtn suna Bada Data kala  Biyu Na Farko 125MB akan N25 Da kuma 250MB Kan N50. Daga Karfe (12am-5am) Domin subscribing sai a koma Tsarin MTN Pulse Ta hanyar *406#.
Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment