Yadda Ake Samun unlimited Data ta Hanyar Amfani Da Dent App

Elguduwis Tech Ne ke muku Fatan Alkhairi







Kamar yadda kuka gani A rubuce ta ta Hanyar Amfani Da Dent app zaku iya samun unlimited data.

Ga yanda zaku yi
Da farko kuyi downloading na App mai suna Dent ta link da ke kasa
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.dentwireless.dentapp
Ko
https://www.mediafire.com/download/l8268cg54hscsm4
Bayan kunyi Downloading sai kuyi installing Nashi Amma ya zama datan ku is active sai ku bude, kuna budewa zakuga Register Now
Sai ku danna kan Register Now xai nuna muku inda zaku saka Nombar wayanku idan kuka sa sai ku danna Go.
 Idan ya gama processing zai ya fara verifying za su kira wannan layi da akayi Register da shi  sai a jira har sai ya Gama processing shi kenan zai nuna succeeding zai kaiku wani wajen da zaku iya register da facebook ko google email da kuma manual register sai ku zabi wanda za ku yi dashi.
    kun gama register kenan za su baku Dent 250 wani har 600 Dent suna ba yarwa to da wannan dent ne ake subscribing Data Abunda zakuyi shine a cikin Application zakuga Invite friends
A kasan kuma akwai invite Now sai ku danna kai
Daga nan sai ku danna share link
 sai kuyi sharing da friends naku, duk wanda ya shiga link din za a baku 270 dent to da haka za ku yi tara dent. Idan ya danyi yawa 

a saman App din zakuga wajen sa Nomba sai ku sa nombar wayanku amma sai kun fara da country code wato +234 idan ya gama processing zai nuna muku Datan da zaku iya saya da wannan dent Shikenan sai ku danna kai, idan ya gama processing zuwa yan mintuna za kuga datan ku a sim da aka sa Nombar, ba sai sim da kayi register ba za a iya saka kowani Nomba.
         Idan an samu wata matsala to kuna iya yin comment a qasa.

Madalla Da Karanta Wannan Bayanin Ina farin ciki da ziyartar shifina da akayi. Ga website na wa din kamar haka http://elguduwistechnology.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment